Masu cutar Coronavirus sun kai 24,567 kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 490 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 24,567 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-118
Delta-84
Ebonyi-68
FCT-56
Plateau-39
Edo-29
Katsina-21
Imo-13
Ondo-12
Adamawa-11
Osun-8
Ogun-8
Rivers-6
Kano-5
Enugu-3
Bauchi-3
Akwa Ibom-3
Kogi-1
Oyo-1
Bayelsa-1

An sallami mutane 9,007 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 565 daga ranar Lahadi 28 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More