Masu cutar Coronavirus sun kai yawan 22,614 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 549 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 22,614 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-159
Delta-106
Ondo-44
FCT-34
Edo-34
Oyo-33
Kaduna-33
Enugu-28
Katsina-25
Imo-22
Adamawa-15
Ogun-12
Osun-11
Abia-8
Rivers-6
Nasarawa-5
Bauchi-5
Niger-5
Kebbi-4
Ekiti-3
Plateau-1
Taraba-1

An sallami mutane 7,822 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 549 daga ranar Laraba 25 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More