Me zaku iya tunawa dashi a zamanin mulkin Sani Abacha?

A yau litinin marigayi Janar Sani Abacha, yake cika shekara 22 da rasuwa? 😭
Tsohon shugaban mulkin sojan Najeriyan ya rasu ne a ranar 8 ga watan Yunin shekarar 1998.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More