Mene ra’ayin ku gama da rashin zuwan Sakin Kano wajen rantsar da Ganduje?

An gudanar da bikin rantsar da gwamnan jahar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje tare da maitaimakin sa Nasiru Yusuf Gawuna wa’adin mulki a karo na 2, a ranar Laraba 29 ga watan Mayu 2019, sai dai Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II bai ya halarcin wajen ba.
Duk da cewa gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta keta masarautar birnin zuwa biyar, al’amarin da wasu ke yi wa hakan wani kallo na yunkurin yi wa Sarki Sanusi kora da hali.

Dukkanin sabbin sarakanan da aka kirkira a jahar, wato Bichi, Gaya, Karaye da Rano sun halarci bikin rantsar da gwamnan tare da mataimakinsa .
Sarki Sanusi ya halarci taron rantsar da gwamna Ganduje a wa’ad na farko.Koh mene dalili?

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More