Ministocin shugaba Buhari tare da ma’aikatun su

A yau Laraba 21 ga watan Agusta shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya jagoranci rantsar da ministocin a fadar sa dake babban birnin tarayyar Abuja, tare da bayyana ma’aikatar kowanda minista dahakkan ne shugaba Buhari  ya kara nada kansa a matsayin ministan man fetur.

 • Abia – Chkuwuwka Ogar- Karamin ministan ma’adinai
 • Adamawa – Muhammad Bello – Ministan birnin tarayya Abuja
 • Akwa Ibom – Godswill Akbapio – Ministan Neja Delta
 • Anambara – Chris Ngige – Ministan Kwadago da daukan aiki
 • Anambra – Sharon Ikeazu – Karamar ministar Yanayi
 • Bauchi – Adamu Adamu – Ministan Ilimi
 • Bauchi – Maryam Katagum – Karamar ministar Hannun Jari, masana’antu da kasuwanci
 • Bayelsa- Temipre Sylva – Karamin ministan man fetur
 • Benue – George Akume – Ministan ayyuka na musamman
 • Borno – Mustapha Shehuri – Karamin minstan noma
 • Cross Ribas – Agba – Ministan wutan lantarki
 • Delta – Festus Keyamo SAN – Karamin ministan Neja Delta
 • Ebonyi – Dr Ogbnayya Onu – Ministan Kimiya da fasaha
 • Edo – Osagie Ehanire – Ministan Lafiya
 • Edo – Clement IK – Karamin ministan kasafin kudi
 • Ondo – Otunba Richard Adeniyi – Ministan Hannun Jari, masana’antu da kasuwanci
 • Enugu – Geofreey Onyeama – MInistan harkokin wajen Najeriya
 • Gombe – Isah Ali Pantami – Ministan sadarwa
 • Imo – Emeke Nwajuba – Karamin ministan Ilimi
 • Jigawa – Suleiman Adamu – Ministan Ruwa
 • Kaduna – Zainab Shamsuna – Ministar Kudi
 • Kaduna – Muhammad Mahmud – Ministan Yanayi
 • Kano – Sabo Nanono – Ministan Noma
 • Kano- Bashir Salihi – Ministan Tsaro
 • Katsina – Hadi Sirika – Ministan Sufurin Jirage sama
 • Kebbi- Abubakar Malami – Ministan Shari’a
 • Kogi- RamatuTijjani – Karamar ministar Abuja
 • Kwara- Lai Mohammad – Ministan labarai da al’adu
 • Kwara- Gbemisola Saraki – Karamar ministar Sufuri
 • Lagos- Babtunde Fashola – Ministan aiki da gidaje
 • Lagos- Olorunnibe Mamora – Karamin ministan lafiya
 • Niger- Ali Dada – Karamin ministan harkokin wajen Najeriya
 • Nasarawa – Mohammad Abdullahi – Karamin ministan Kimiya da fasaha
 • Ogun- Lekan adebiti – Ministan ma’adinai
 • Ondo- Alasodura Tayo – Karamin ministan kwadago
 • Osun- Rauf Aregbesola – Ministan harkokin cikin gida
 • Oyo- Sunday Dare – Ministan matasa da wasanni
 • Plateau- Paulen Tallen – Ministar harkokin mata Rivers- Rotimi Amaechi – MInistan Sufuri
 • Sokoto – Maigari Dingyadi – Ministan harkokin yan sanda
 • Taraba – Saleh Mamman – Ministan wutan lantarki
 • Yobe – Abubakar A. Aliyu – Karamin ministan ayyuka
 • Zamafara – Sadiya Umar Faruk – Ministar tallafi da annoba

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More