Mutane 10 Coronavirus ta kashe a kasar Najeriya-NCDC

 An samun karin mutane 13 da cutar Coronavirus a kasar Najeriya.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Mutane 11 a  jahar Legos, 1 a jahar Delta, sai 1 a jahar Kano.

Daga misalin karfe 9:30 na yammacin ranar  Asabar 11 ga watan Aprilu 2020.

An sallami mutane 70 da suka warke daga cutar, sannan NCDC ta tabbatar da rasuwar mutane 10.

Jamullar mutane 318 ne wayanda suka kamu  cutar a Najeriya.

 Hukumar NCDC ta fitar da sanarwar  cewa, cutar ta covid-19 ta bulla a jahohi 19 cikin 36 da ke kasar kawo yanzu.

Ga jadawallin jahohin:

Lagos- 174
FCT- 56
Osun- 20
Edo- 12
Oyo- 11
Ogun- 7
Bauchi- 6
Kaduna- 6
Akwa Ibom- 5
Katsina-4
Delta- 3
Enugu- 2
Ekiti- 2
Rivers-2
Kwara- 2
Ondo- 2
Benue- 1
Niger- 1
Anambra- 1
Kano-1

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More