
Mutane 91 ne suka warke daga Coronavirus a Najeriya
An samu Sabbin mtane 20 da suka kamu da Coronavirus a Najeriya
Sabbin wayanda suka kamun sune:
13 a jahar Legos
2 a jahar Edo
2 a jahar Kano 2 a jahar Ogun
1 a jahar Ondo
Daga misalin karfe 9:50 na daren ranar Litinin 13 ga watan Aprilu 2020.
An sallami mutane 91 da suka warke daga cutar, sannan NCDC ta tabbatar da rasuwar mutane 10.
Jamullar mutane 343 ne wayanda suka kamu cutar a Najeriya. Hukumar NCDC ta fitar da sanarwar cewa, cutar ta covid-19 ta bulla a jahohi 19 cikin 36 da ke kasar kawo yanzu.
Ga jawalin jahohin:
Lagos- 189
FCT- 56
Osun- 20
Edo- 14
Oyo- 11
Ogun- 9
Bauchi- 6
Kaduna- 6
Akwa Ibom- 5
Katsina-5
Kwara- 4
Ondo- 3
Delta- 3
Kano- 3
Enugu- 2
Ekiti- 2
Rivers-2
Benue- 1
Niger- 1
Anambra- 1