Mutanen Karaye sun gudanar kan rashin amincewa da hukuncin kotu kan sabbin sarakunan Kano

Al’ummar karamar hukumar Karaye dake jahar Kano sun yin zanga-zangar nuna rashin amincewar su da hukuncin kotu ta yanke a yau Alhamis 21 ga watan Nuwamba na rusa sabbin sarakunan da Gwamna Ganduje ya kirkira a Kano.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More