Nayi kome gidan mijina Muhammad Babangida – Rahma Indimi

Rahama Indimi,surukar tsohon shugaban kasar Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida ta sanar da cewa ta koma gidan mijinta bayan kwashe tsawon shekaru ba sa tare.

BBC ta rawaito cewa, Rahama ta tabbatar da mayar da aurenta da Muhammad Ibrahim Babangida bayan wasu rahotanni sun soma tseguta komawarta gidan mijin.

A sakon da ta wallafa a shafinta na Instagram, Rahama ta ce sun daidaita kuma suna cikin kwanciyar hankali, don haka a daina yada su a kafafan sa da zumunta.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More