Netflix ta tura wa ƴan Najeriya kayan aikin fim

Shirin barkwanci mai jan hankali a Najeriya, Ikorodu Bois, ya samu kayan aikin yin fim daga kamfani Netflix.

The Ikorodu Bois sun yi fice daga bidiyon wakoki da kuma fina-finan Hollywood.

A wani bidiyo da aka wallafa a Twitter, Matasan sun yi wa wa Netflix godiya bisa tallafin ta ba su na kayayyakin shirin fim.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More