Rana mai kama ta yau 21 ga wata

• A rana mai kama ta yau, 21 ga Janairu, 1960 aka sami hadarin rushewar inda ake hakar ma’adanin kwal a Holly City da ke kasar Afrika ta Kudu wanda yai sanadiyyar mutuwar ma’aikata masu hakar ma’adanai 435.

• A rana mai kama ta yau a 1999 , a yakin da suke yi da sha da fataucin miyagun kwayoyi, a daya daga cikin sumame maki girma a tarihin kasar Amurka, jami’an tsaron kasar Amurka da ke kula da gabar teku suka cafke wani jirgin ruwa makare da tabar iblis wadda nauyinta ya kai kilogram 4,300.

• • A rana mai kama ta yau a 1996 aka haifi matashin dan wasan Real Madrid da kasar Spain Marco Asensio.

• A rana dai mai kama ta yau amma a 1977 aka haifi tsohon dan wasan Manchester United da kasar Ingila, kuma mai horas da kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasar Ingila wato Phil Neville.

• A rana mai kama ta yau a 1963 aka haifi shararren dan wasan kwallon kwandon nan na Kasar Amurka dan asalin kasar Najeriya Hakeem Olajuwon.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More