Ranar Juma’a  za a yanke hukuncin zaben Bauchi

Kotun Koli ta Najeriya ta sanya ranar Juma’a 17 ga watan Janairu a matsayin ranar da za a yanke hukunci kan shari’ar zaben gwamna jahar Bauchi.

Alkalan kotun sun dage ranar hukuncin ne bayan da lauyoyin dake wakiltar bangarorin dake shari’ar suka tafka muhawara a kan bukatunsu.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More