Sabon Gwamna Imo ya zayarci shugaba Buhari a fadar sa ta Abuja

Shugaban kasar Najeriya  Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sabon gwamnan jahar Imo wato  Hope Uzodinma, a fadar sa dake Aso Villa, Abuja  a yau Juma’a 31 ga Janairu 2020.

Gwamna  Uzodinma ya samu rakiyar shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomole.

 

Sai da a yayin da  Hope Uzodinma da Oshiomole suka ziyarci shugaba Buhari,  su kuma shugabannin babbar jam’iyyar hamayya wato PDP take gudanar da zanga-zanga a ofishin jakadancin Amurka da Ingila kan hukuncin  da kotun koli  ta kaddamar na  zaben gwamnan jahar Imo.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More