Sarki Kano ya ziyarci jahar Kaduna

Gwamnana jahar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya karbi bakuntar sarkin jahar Kano Sanusi Lamido Sanusi a gidan Sir Kashim Ibrahim a safiya yau Alhamis 31 ga watan Oktoba 2019.
 
Sarki Sanusi Lamido ya ziryaci jahar Kaduna ne dan tattaunawa a kan abubuwan da suka shafi matsalar cin hanci da rashawa, bangaren ilimi da kuma yara mata.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More