Saudiyya ta gudanar da wasan danbe na mata karo na farko

Karon farko da kasar Saudiyya ta shirya wasan danbe (Wrestling) na mata a a ranar Alhamis.

Lacey Evans ta fafata ne da Natalya wasan wanda aka yi a birnin Riyadh an yi mata lakabi da Crown Jewel, Natalya tace ta samu nasara a wasan danben da aka gudanar na matan.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More