Sayar da kamfanin NNPC waji bine –  Atiku

Dan takarar shugaban kasar Najeriya a karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana cewa idan ya zama shugaban kasar Najeriya to wajibine ya sayar da da kamfanin man fetur  na Najeriya wato NNPC.

Atiku ya ce, ya taba yunkurin baiwa tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo shawarar sayar da kamfanin NNPC  sa dai obasanjo bai yarda ya rattaba hannun  wurin amincewa da  shawarar tashi ba.

Tsohon Mataimakin shugaban kasar ya bayyana hakan ne a wani taro da ya yi da ‘yan kasuwa a jahar Legas a jiya Laraba 16 ga watan Junairu 2019.

Atiku ya ce “Zan tabbatar na sayar da NNPC ko da za su kashe ni.”

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More