Shari’ar Gunduje da Abba: Me kuke so ya fara a tsakinin shari’ar?

An cigaba da  gaba da Sauraron shari’ar zaben Gwamna ta Jahar Kano, a gaban kotun sauraron kararrakin zabe, a yau 4 ga watan Yuli 2019.

Shari’ar wacce ta fi jan hankali ita ce, ta zargin magudi da jam’iyyar PDP ke yi wa takwararta jam’iyyar APC. Inda Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar  PDP ke ikirarin cewa, Dakta  Abdullahi Umaru Gandujen APC ya yi amfani da karfi wurin murde zagaye na biyu na zaben gwamnan da aka gudanar a ranar 23 ga watan Maris din 2019.

Koma dai mene ne, yau za a fara fafata a tsakinin jam’iyyu biyun na jahar Kano.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More