Shirme ne batun Buhari yayi murabus a Najeriya – Garba Shehu

Fadar shugaban kasar  Najeriya ta bayyana kiran da da sanata  Abaribe yayi ga Shugaba Muhammadu Buhari  na cewa, ya yi murabus daga kujerar shugabancin kasar bisa zargin gazawa a harkokin na  tsaron kasar, a matsayin “shirme” na kawai.

Mai Magana da yawun shugaba Buhari Malam Garba Shehu, ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba 29 ga watan Janairu 2020.

Garba Shehu ya fitar ta ce kiran da Sanata Abaribe ya yi sam bai dace ba, kuma ya saba da ra’ayin ‘yan Najeriya wadanda suka zabi Buhari a wa’adi na biyu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More