
Shugaba Buhari a jahar Kaduna wajen bikin yaye daliban jam’ian hukumar EFCC
Shugaban kasa Muhaammadu Buhari a jahar Kaduna dan halartar bikin yaye daliban jami’an hukumar EFCC (Detective Inspector Course) karo na 5, a yau Talata 18 ga watan Fabrairu 2020.