Shugaba Buhari na ganawa da sarakunan Arewa

Shugaban kasa  Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da sarakunan gargajiya daga yankin Arewacin kasar ta Najeriya a yau  Juma’a 23 ga watan Agusta 2019, a majalisar fadar Shugaban kasa dake babban birnin tarayyar Abuja.

Manyan sarakunan da suka halarci taron sun hada da,  Sarkin Musulmi kuma Sultan na Sokoto, Alhaji Abubakar Sa’ad, Sarkin Kano, Muhammad Sanusi Lamido, Sarkin Bida, Etsu Yahaya Abubakar da kuma Sarkin Daura.

Me tattaunawar zata kunsa a naku ganin?

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More