Shugaba Buhari ya gabatar da tsarin bizar  Najeriya 2020

Shugaba Buhari ya gabatar da tsarin ba da takardar biza ta Najeriya na shekarar 2020, a fadar  sa dake babban birnin tarayya Abuja a  yau  Talata 4 ga watan Fabrairu  2020

Yan Afrika da ke da fasfot kuma suke muradin shigowa kasar don ziyarar kasuwanci ko bude ido za su ci moriyar sabon tsarin sosai.

Shugaba Buhari ya ce an sake duba tsarin bayar da bizan ne don janyo sabbin dabaru na musamman da ilimi daga kasashen waje tare da habbaka kasuwanci da cimma manufar hada kan Afrika ta bizar da zarar an iso

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More