Shugaba Buhari ya kaddamar da tambarin cika shekara 60 na yancin Najeriya

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da tambarin bikin cikar Najeriya shekara 60 da samun yancin kai.

Shugaba Buhari ya kaddamar da tambari ne a taron majalisar ministoci da ya jagoranta a yau Laraba 16 ga watan satamba 2020 a babban birnin Abuja.

Tambarin kalar tutar kasar na dauke da sakon hadin-kan kasa.

Najeriya ta samu yancin kanta ne a ranar 1 ga watan Satamba 1960.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More