Shugaba Buhari ya rattaba hannun kan kasafin kudin 2019

Shugaba kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a takaradar kasafin kudi na shekarar 2019 na tiriliyan 8.91 a fadarsa da ke babban birnin tarayya Abuja yau Litinin 27 ga watan Mayu 2019.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More