Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da gwamnan Adamawa

Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da gwamnan  jahar Adamawa  wato Ahmadu Fintiri tare da tawagarsa.

Ganawar ta kunshi sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha da kuma shugaban ma’aikatan Shugaban kasa  wato Abba Kyari.

Gwamnan Fintiri shi ne ya jagoranci tawagar tasa zuwa Fadar Shugaban kasa  dake babban birnin tarayyar  Abuja a yau 8 ga watan Agusta 2019.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More