Shugaba Buhari ya ziyarci Kaduna da bude ayyuka

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Zaria da ke jahar Kaduna domin kaddamar da wasu muhimman ayyuka da suka hada da aikin ruwan garin da katafaren ginin ‘Centre 0f Excellence’ da ma wasu ayyukan, a  yau Alhamis 22 ga watan Augusta. Gwamna jahar Nasir El-Rufai ,  tawagarsa da tare da manyan jami’an gwamnatin jahar ne su tare shugaba Buhari a yayin da yasauka a filin jirgin sama na Kaduna.

Daga nan ne kuma Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Gwamna El-Rufai da tawagarsa suka dunguma zuwa fadar Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris domin gaisuwa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More