Shugaba Buhari zai gabatar da jawabi a yau Litinin

Ana sa ran Shugaban kasar  Najeriya  Muhammadu Buhari zai gabatar da jawabi ga yan Najeriya a yau  Litinin 18 ga watan  Mayu  2020, don sanar da matakin gaba kan lamarin sassauta dokar hana fitan da aka sanya yunkurin ta na dakile  yaduwar cutar ta Coronavirus.

Jagoran kwamitin fadar shugaban kasa na yaki da cutar COVID-19, Aliyu Sani,  na ya bayyana hakan a wata hirar da ya yi a gidan talabijin na  ChannelsTV a daren ranar Lahadi.

Shugaba  Buhari zai yanke  hunkucin ko za’a kara sassauta dokar hana fita a karo na biyu cewar Aliyu Sani.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More