Shugaba Buhari zai gabatar wa majalisun tarayyar kasafin kudin 2021 a mako mai zuwa

Ana sa ran shugaban  kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai gabatar wa majalisar tarayyar kasar  Najeriya  kasafin kudi na shekarar 2021 a makon mai zuwa.

Mai magana da yawun shugaban, Bashir Ahmad ya wallafa a shafinsa na tuwita cewa, shugaban majalisar dattawa Dakta Ahmad Lawan ne ya bayyana hakkan.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More