Shugaba Buhari zai yi wa ‘yan kasar jawabi a yau Litinin.

Shugaban kasar Najeriya

Mai magana da yawun shugaban Malam Garba Shehu, a sanarwar da ya fitar a Twitter, ya ce shugaban zai gabatar da jawabin ne da misalin karfe 8 na daren yau Litinin 27 ga watan Aprilu 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More