Shugaba Muhammadu Buhari ya isa birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar

Buhari yayi tafiya zuwa kasar ne don halartar taron kungiyar habaka tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma na kwana daya da ake gudanarwa a yau Litinin 7 ga watan satamba 2020.

A watan Afrilun 2020 ne shugabannin kungiyar ta Ecowas suka zabi shugaba Buhari a matsayin jagoran yaki da annobar cutar ta Covid19.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More