Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya tabbata da cewa shida matarsa sun kamu da cutar Coronavirus

Sai dai likitan sa yayi bayanin cewa “yana cikin koshin lafiya” kuma yana iya yin aikinsa a yayin da yake a killace.

Trump, mai shekaru 74, ya cewa shi da Uwargidan sa Melania Trump, mai shekara 50, “zasu tsallake wannan TARE!” Kamar yadda ya wallafa a shafinsa na tuwita.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More