Shugaban majalisar wakilan Najeriya yayi balaguro zuwa kasar Ghana kan rikicin kasashen biyu

Shugaban majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila yayi tafiya zuwa kasar Ghana a yau Laraba 2 ga watan satamba 2020, domin tattaunawa da takwaransa na kasar kan rikicin jakadancin da ke tsakanin kasashen biyu.

Mista Gbajabiamila bayyana cewa, babban abin da ziyararbsa za ta mayar da hankali a kai shi ne batun da ya shafi lafiyar ‘yan kasarsa da ke kasar ta Ghana.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More