Sunayen kwamishinonin Ganduje da ma’aikatunsu da aka rantsar a Kano

1 Mataimakin gwamnan jahar Kano  Nasiru Yusuf Gawuna,  kwamishinan harkokin noma

2- Hon Murtala Sule Garo, kwamishinan  kananan hukumomi
3- Engr. Muazu Magaji, kwamishinan ayyuka

4- Barrister Ibrahim Muktar, kwamishinan adalci

5- Hon Musa Iliyasu Kwankwaso,  kwamishinan raya karkara
6- Dr. Kabiru Ibrahim Getso, kwamishinan  muhalli

7- Comrade Mohammed Garba, kwamishinan Labarai
8- Hon Nura Mohammed Dakadai, kwamishinan Kasafin kudi da shiryawa

9- Hon Shehu Na’Allah kura, kwamishinan Kudi da raya tattalin arziki
10- Dr. Mohammed Tahir, kwamishinan harkokin addini

11- Dr. Zahara’u Umar, kwamishinan harkokin mata

12- Dr. Aminu Ibrahim Tsanyawa, kwamishinan lafiya
13- Hon Sadiq Aminu Wali, kwamishinan albarkatun ruwa
14- Hon Mohammed Bappa Takai, kwamishinan kimiyya da fasaha
15- Hon Kabiru Ado Lakwaya, kwamishinan matasa da wasanni

16- Dr. Mariya Mahmoud Bunkure, kwamishinan ilimi na matakakin  gaba
17- Hon Ibrahim Ahmed Karaye, kwamishinan harkokin shakatawa da al’adu

18- Hon Muktar Ishaq Yakasai, kwamishinan  ayyuka na musamman

19 Hon Mahmoud Muhammad, kwamishinan harkokin kasuwanci da masana’antu

20 Hon Muhammad Sunusi Saidu, kwamishinan ilimi

21- Barrister Lawan Abdullahi Musa, kwamishinan  gidaje da sufuri.

Bayana gudanar da bikin rantsuwa ne Gwamnan jahar Kano dakta  Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci sabbin kwamishinonin gudanar da ma’aikatunsu cikin wayewa, tare da kudirin kai jahar zuwa ga matakin cigaba.

A wajen  taron rantsar da sabbin kwamishinonin guda 21, Ganduje ya bukace su da su kasance masu sa idanu, fasaha, gaskiya da kuma jajircewa wajen gudanar da ma’aikatunsu mabanbanta.

Mutanen Kano suna fatan samun cigaba daga gare ku, muna sa ran za ku kasance masu gaskiya, ku bayar da gudunmawarku wajen cigaban tattalin arzikin jahar mu Kano, inji Ganduje.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More