Shugaba Buhari ya kaddamar da tambarin cika shekara 60 na yancin Najeriya
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da tambarin bikin cikar Najeriya shekara 60 da samun yancin kai.
Shugaba Buhari ya kaddamar da tambari ne a taron majalisar ministoci da ya jagoranta a yau Laraba 16 ga watan…