Browsing Tag

Abba Kabir Yusuf

Kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir

Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da Injiniya Abba Kabir Yusuf a matsayin halattaccen dan takarar gwamnan jahar Kano karkashin jam’iyyar PDP a zaben da ya gabata. Alkalan kotun sun tabbatar da hukuncin Kotun Daukaka Kara ta Kaduna wacce ta…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More