Browsing Tag

Abuja

Yan bindiga sun yi awun gaba da wasu mutane a Abuja

Rundunar yan sandan babban birnin Najeriya Abuja ta ce tana kokarin kubutar da mutum biyar da wasu 'yan bindiga suka awun gaba dasu a yankin Gwagwalada. Mai magana da yawun runudnar yan sanda babban birnin, Anjuguri Manza ya shaidawa BBC…

Kada Sallar Idi ta wuce awa daya a Abuja – FCTA

An bai wa Musulmi mazauna birnin Abuja karfe 8:00 zuwa 10:00 na safe a matsayin lokacin da za su gudanar da Sallar Idi, kamar yadda wata sanarwa da hukumar FCTA karkashin ministan birnin  na Abuja ta fitar. Sannan kuma kada sallar ta…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More