Bashir Ahmad zai angon ce da Amarya sa Naeemah ranar Juma’a 25 ga watan satamba 2020
Bashir Ahmad shine Mai bawa shugaban kasa shawarwari akan kafofin sada zumunci tun daga shekarar 2015-har zuwa yau
"Muna farin cikin gaiyatar ku zuwa daurin auren mu, wanda za a gudanar a masallacin GRA dake jahar Katsina, ga wayanda…