Browsing Tag

Amurka

Ma’aikacin Facebook ya kamu da cutar Coronavirus

Kamfanin sada zumunta na Facebook ya ce wani ma'aikacinsa a ofishinsa na birnin Seattle a kasar Amurka ya kamu da cutar Coronavirus, kamar yadda wata mai magana da yawun kamfanin ta shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters.Kamfanin…

Yadda majalisar Amurka ta tsige Donald Trump

Yan majalisar wakilai a Amurka sun jefa kuri'ar da ta tabbatar da tsige Shugaba Donald Trump, bisa wasu laifuka guda biyu. Shugabar majalisar wakilan Nancy Pelosi ta bayyana cewa 'yan majalisa 230 sun goyi bayan tsige shugaban yayin da…

Atiku yana kasar Amurka

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasar Najeriya a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar  yana  kasar Amurka. Kamar yadda ya bayyana a shafinsa na Twitter, ya je kasar ne domin tattaunawa da jami'an kasar…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More