Coronavirus: An dakatar da gwajin rigakafi cutar a fadin Duniya
An dakatar da gwajin rigakafin cutar coronavirus a kan mutane a fadin duniya baki daya, bayan da wani mutum daga cikin wadanda suka yi kasadar mika kansu don gwajin rigakafin a Birtaniya ya kamu da tsananin rashin lafiya, wanda da ake…