Browsing Tag

Atiku Abubakar

Atiku ya kalubanlaci karin kudin lantarki

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya ce karin kudin wutar lantarki da aka yi mataki ne da bai dace ba. Atiku ya ce ba ya goyon bayan karin kudin na lantarki a yayin da yan Najeriya ke murmurewa daga radadin kullen …

Coronavirus: Dan Atiku ya kamu da cutar

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya ce dansa ya kamu da coronavirus. Atiku Abubakar, ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na twiiter. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya ce tuni aka kai dan nasa…

Hadimin Atiku Umar Pariya  ya rasu

Hadiman tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, Mista Umar Pariya ya rasu. Pariya ya rasu ne da safiyar yau talata 19 ga watan Nwamba 2019 a kasar Dubai bayan gajeriyar rashin lafiya. Rahotunin sun nuna cewa, mamacin ya dau…

Martanin Atiku kan hukuncin kotun koli

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam'iyyar PDP a zaben 2019 Atiku Abubakar, ya kwatanta hukuncin da kotun koli ta yanke a ranar Laraba 30 ga watan Oktoba 2019 a matsayin  babban kalubalen da damokaradiyya ke fuskanta a kasar nan.…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More