Mata 10 sun nutse a ruwa sakamakon kifewar jirgin kwale-kwale a jahar Kebbi
Hukumar ba da agajin gaggawa ta jahar Kebbi ta ce ana zaton mata goma sun mutu sakamakon kifewar kwale-kwale a kogi a karamar hukumar Jega.
Lamarin ya rutsa da matan ne bayan sun tashi daga kauyen Gehuru zuwa wajen wani biki a wani…