Matsalar fyade: Ana bincike kan mutumin da jama’ar gari suka lakada masa duka ya yi wa yar…
Rundunar 'yan sanda a jahar Bauchi ta ce tana ci gaba da bincike kan wani mutum mai shekara 50, da aka kama ana zargin ya yi wa wata yarinya 'yar shekara 4 fyade a cikin masallaci.
Wani bidiyo ya nuna jama'ar gari sun fara kama mutumin a…