Browsing Tag

Bello Matawalle

Matawalle ya kori kwamishinoni, SSG da wasu

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya rusa majalisar zartarwa ta jihar nan take. Ya kuma kori Sakataren Gwamnatin Jihar, Alhaji Bala Bello Maru, da Shugaban Ma’aikata, Kanar Bala Mande (mai…

Mutane 70 yan’ bindiga suka kashe a jahar Zamafara

Rahotanni daga jahar Zamfara na nuna  cewa wasu 'yan bindiga sun kashe fiye da mutane 70 a wasu hare-hare da suka kai wasu kauyuka a ranar Talata da kuma  Laraba. Ganau sun bayyana cewa 'yan bindigar sun fara far wa mutanen kauyukan ne a…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More