Bikin diyar shugaba Buhari: Mai zanen barkunci bai yi wa yata adalci ba – Aisha Buhari
Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari ta ce zanen barkwancin da Mustapha Bulama ya yi da ke nuna yadda take nuna wa ƴan Najeriya hotunan bikin yarta Hanan Buhari su kuma yan ƙasa na nutsewa a cikin kogi saboda wahala '"babu adalci a…