Browsing Tag

Bola Tinubu

Gwamna Ganduje ya ziyarci Tinubu a Legos

Gwamna jahar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kai ziyara wajen babban jigo na  jam'iyyar APC ta kasar Najeriya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a gidan sa dake Lagos  a yau Juma’a 21 ga watan Fabrairu 2020.

Bola Tinubu ya ziryaci shugaba Buhari

A ganin ku me suka tattauna? Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin babban jagoran jam’iyyar APC ta kasa bakidaya wato Bola Tinubu, a yau Talata 7 ga watan Janairu 2020 a fadar shugaba Buhari dake babban birnin tarayyar Abuja.

APC ta gargadi masu neman EFCC ta binciki Tinubu

Kungiyar wayar da kan matasan ta jam’iyyar APC a Najeriya ta yi kira ga babbar jam’iyyar hamayya wato PDP da ta yi wa ya yanta gargadi kan su daina huro wuta ko zabani hakkan, wanda suke ikirarin cewa a binciki Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.…

Shugaba Buhari ya sauka a Jahar Borno

Shugaban kasar Najeriya  Muhammadu buhari ya sauka birnin Maiduguri, dan kaddamar da yakin neman zaban sa  kafin ya garzaya zuwa  Yobe. Gwamnan Jahar Borno Kashim Shettima, ya jagoranci mayan yan siyasa jahar na ma na waso jahohin tare da…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More