Browsing Tag

CAMA

CAN ta nemi Buhari ya soke dokar CAMA

Kungiyar Kiristoci ta Najeriya wato CAN ta nemi Shugaba Muhammadu Buhari ya soke dokar CAMA wadda ya saka wa hannu ranar 7 ga watan Agusta. Dokar mai suna Companies and Allied Matters Act (CAMA) 2020, ta tanadi cewa shugaban hukumar kula…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More