CAN ta nemi Buhari ya soke dokar CAMA
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya wato CAN ta nemi Shugaba Muhammadu Buhari ya soke dokar CAMA wadda ya saka wa hannu ranar 7 ga watan Agusta.
Dokar mai suna Companies and Allied Matters Act (CAMA) 2020, ta tanadi cewa shugaban hukumar kula…