Coronavirus: An samu karin mutane 143 a kasar Najeriya
An samun karin sabbin mutane 143 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 54,008 da ke dauke da kwayar cutar.
Sabbin wayanda suka kamun sune:
Plateau-35
Kaduna-21
Lagos-19
FCT-13
Ebonyi-9…