Browsing Tag

Coronovirus

DA DUMI – DUMI:Coronavirus ta bulla a Jahar Kano

Annobar coronavirus ta bulla Jahar Kano, kamar yadda babban darakta a ma'aikatar lafiya ta jahar ya tabbatar wa da BBC. Dakta Imam Wada Bello ya bayyana cewa, zuwa wani lokaci Gwamna Abudllahi Umar Ganduje zai yi karin bayani kan bullar…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More