Browsing Tag

DA DUMI DUMI: Abba kyari ya rasu

DA DUMI DUMI: Abba kyari ya rasu

Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasar Najeriya, Malam Abba Kyari ya rasu a jahar Legas, bayan da ya kamu da Coronavirus kuma aka kai shi jahar dan cigaban da karbar kulawa. Mai magana da yawun Shugaba Buhari Femi Desina ne ya sanar…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More