Atiku ya kalubanlaci karin kudin lantarki
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya ce karin kudin wutar lantarki da aka yi mataki ne da bai dace ba.
Atiku ya ce ba ya goyon bayan karin kudin na lantarki a yayin da yan Najeriya ke murmurewa daga radadin kullen …